Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Wanda ya sanya wa karensa suna Buhari ya shiga hannu

Wani dan ƙabilar Ibo mai kimanin shekaru 30 ya shiga komar ‘yan sanda bayan da ya sanya wa karensa suna Buhari, abin da ya bakanta wa mutanen da yake

Tsafta ita ce ginshiƙin sana’ar fawa – Muhammad Bello

Muhammad Bello mahauci ne da yake sana’ar gasa naman kaji da na ƙaramar dabba da naman saniya a oke-ilewo a ƙwaryar birnin Abeokuta a Jihar Ogun.

Ya yi wa ’yar shekara biyar fyade a Bayelsa

’Yan sanda a Jihar Bayelsa sun bayyana cewa, wani matashi dan shekara 20 da haihuwa mai suna Timidou Jephther, ya yi fyade ga wata karamar yarinya&nbs

‘Yan kasuwan mil 12 sun gina shagunan Naira miliyan 37

Kasuwar duniya ta Mile 12 dake Legas, ta yi fice ta fannoni daban daban musamman nau’in kayan abinci da ake shiga da su cikin kasuwar daga sassa daban

Nakasassu sun koka game da tallafin Naira dubu biyar

Nakasassu a Jihar Kano sun koka game da sharadin da Gwamnatin Tarayya ta gindaya wajen samun alawus din Naira dubu biyar-biyar da gwamnatin ta yi alka