Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Bodejo ya gargadi Fulani su guji zuwa aikin Hajji da goro

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal-Hore ta kasa, Alhaji Bello Abdullahi Bodejo ya bukaci dukkan Fulani maniyyata aikin Hajjin bana daga Najeriya s

’Yan baranda sun sa farashin sababbin kayan abinci ya tashi a Taraba

’Yan baranda masu sayen kayan amfanin gona sun mamaye kasuwannin sayar da kayan abinci a Jihar Taraba suna saye kayan amfanin gona da aka girbe.

Obasanjo ya musanta alaƙarsa da jam’iyyar PDP

Tsohon Shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ya musanta alaƙarsa da jam’iyyar PDP batun da aka yi ta yayatawa a ƙarshen makon jiya. Cif Obasanjo ya musa

‘Yan sanda sun karyata jita-jitar shigowar makamai a Ibadan

Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Oyo, Leye Oyebade, ya tabbatar wa mazauna birnin Ibadan da kewaye cewa, rundunarsa ta aika da jami’anta domin binciken

Tsohon minista Taoheed Adedoja ya bayyana aniyarsa ta zama Shugaban PDP

Tsohon Ministan Wasanni Farfesa Taoheed Adedoja ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar shugaban jam’iyar PDP na kasa baki daya. Ya ce, idan Al