Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Sarkin Hausawan Ife ya nada hakimai 42

Fadar Sarkin Hausawan Ile Ife a Jihar Osun, ta nada mutane 42 a matsayin hakimai da za su fara aikin wayar da kan al’ummar Arewa a kan muhimman al’amu

Yadda mace ta saci yara ta tafi da su Legas suna bara

A Ranar idin sallah ƙaramar da ta gabata ne al’ummar garin Ogere da ke  Jihar Ogun suka wayi gari cikin zullumi bayan da wata mata ta yi nasarar

Masu fasa-kwabrin fetur sun sha luguden wuta

A ƙarshen makon jiya ne rundunar sojin sama ta  Najeriya ta yi luguden wuta a kan  tsagerun nan da suka addabi al’ummar yankin Arepo da Ibaf

Masarautar Agege ta karrama Kwankwaso a Legas

Masarautar Agege ta karrama tsohon Gwamnan Jihar Kano,  Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya sanata Rabiu Musa Kwankwaso da sarautar Garkuwan Kurm

Rashin gata ne ya janyo cunkoson Fulani a gidajen yarin Kurmi – Sarkin Hausawan Abeokuta

Mai martaba Sarkin Hausawan Abeokuta, Alhaji Ibrahim Hassan Hassan ya koka bisa yadda ake tsare da dimbin  fulani makiyaya a gidajen yarin Kurmi,