Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kama masu fasa-kwaurin gurvatacciyar shinkafa

Wata gurbatacciyar shinkafa da wa’adin aikinta ya kare ta shigo cikin kasa daga kasashen Turai. Sai dai asirin masu fasa kwaurin shigowa da ita ya ton

Kungiyar Jumnatil Fulbe ta karrama mawaƙiyarsu

A ƙarshen makon jiya ne ƙungiyar Fulani ta Jumnatil Fulbe ta karrama Hajiya Hajara Adam, shahararriyar mawakiyar nan mai yin waƙar Fulatanci a wani ta

Matashi ya kashe kawunsa a Akwa Ibom

Rundunar ’yan sandan Jihar Akwa Ibom sun gabatar wa manema labarai wasu matasa biyu, bictor Esin da ke kauyen Urue Offong/Oruko, karamar Hukumar Ibion

Daliban Jami’ar Ibadan sun koka da rashin tsaftar unguwar Hausawa

Kungiyar dalibai da ke karatun digiri na biyu a fannin kiwon lafiya a Jami’ar Ibadan ta nuna rashin jin dadi da takaicin ganin irin yadda kazanta ta d

’Yan fashi a teku sun kashe jami’in tsaro a Bayelsa

Wasu da ake zargi masu fashi a kan teku ne, sun kashe daya daga cikin kwamandojin hukumar jami’an tsaro na farin kaya da aka fi sani da Cibil Defence