Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Fasto ya ɗaure dansa da sarka tsawon wata daya a kan naman miya

Dubun wani Fasto ta cika bayan da ya yi wa dansa dan shekara 9 ɗaurin kare a Cocin Salastiyal da ke ƙauyen Atan-Ota, karamar Hukumar Ado-Odo, Jihar Og

An mayar da masallacin Juma’a kasuwa kan rashin kudin shiga

An rufe wani masallacin Juma’a da Musulmi suka daina yin salloli a ciki a Ibadan, inda a halin yanzu ya koma cibiyar hada-hadar kasuwanci.

’Yan fashi sun kashe matashi dan Arewa a Kalaba

Ranar Juma’a da ta gabata ce wasu wadanda ake zato ’yan fashi da makami ne suka kasha wani matashi mai suna Habibu Maude ta hanyar harbinsa a ciki, su

Al’ummar Ghana, Togo da Senegal sun yi maraba da sabon fasfo

Shugabannin al’ummomin kasashen Ghana da Togo da Senegal da ke zaune a Jihar Oyo a Najeriya, sun yi maraba da sabon fasfo na bai daya da shugabannin k

Kungiyar Izala ta rushe shugabanninta a Legas

Kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a Wa’iƙamatus Sunnah ta rushe shugabancin majalisar zartawa da ta malamai na ƙungiyar reshen Jihar Legas.