Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

’Yan sane sun kashe mai tsohon ciki a Kalaba

Wasu matasa biyu da ake zargi da kwarewa wajen yi wa mutane sane da kuma fizge wa mata jakarsu ta hannu sun kashe wata mata mai dauke da juna biyu mai

Jika ya kashe kakansa a Imo

Wani matashi mai suna Chukwuebuka Umunna, mai kimanin shekara 22 da haihuwa, da ke kauyen Umuoke Otulu Ahiara, karmar Hukumar Ahiazu Mbaise Jihar 

karamin yaro ya kashe ’yar aikin gida a Jihar Abiya

Wani yaro (an sakaya sunansa), dan shekara shida da haihuwa ya bindige wata ’yar aikin gida da ke aiki gida a gidansu a garin Aba, Jihar Abiya.Wata ma

A garin yawon Sallah ruwa ya cinye yarinya

A daidai lokacin da ake tsaka da farin cikin bukukuwan Sallah, mutanen garin Birnin Yero ta jihar Zamfara kuwa sun wayi gari ne da alhinin rashin ’yar

An gano ɗan Boko Haram da ke ɓoye a coci

A ƙarshen makon jiya ne rundunar tsaro ta sa kai (Cibilian JTF) ta yi nasarar cafke wani ƙasurgumin ɗan Boko Haram a harabar wani coci a Legas.A cewar