Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamna Ajimobi ya sha alwashin gano makasan dan majalisa

Gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi, ya ce da taimakon Allah za a gano tare da kama ko su wane ne ke da hannu wajen kisan gillar da aka yi wa dan

An shawarci matasa su kaurace wa shaye-shaye

An bayyana cewa lalacewar tarbiyyar matasa a halin yanzuzu da kuma fadawa cikin shan miyagun kwayoyi da kuma shiga kungiyoyina asiri ya ta’allaka ne g

An cafke mai yi wa EFCC sojan gona

A Jihar Kurosriba, jami’an tsaro na farin kaya sun damke wani mutum a Kalaba babban birnin jihar mai suna Peter Akpanke, bisa zarginsa da yi wa hukuma

’Yan sandan Legas da Ogun sun tasar wa tsagerun Neja-Delta

A ƙarshen makon jiya ne wasu gaggan ’yan ta’adda da ake kyautata zaton tsagerun Neja-Delta ne da suka shigo jihohin Lagas da Ogun ta hanyoyin ruwa suk

Yadda bikin Sallah ya gudana a Ibadan

Duk da rashin wadatar kudi a hannun jama’a, al’ummar Musulmi da ke zaune a birnin Ibadan, hedkwatar Jihar Oyo sun gudanar da shagulgulan Sallar bana c