Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An tallafa wa fursunoni a Kirikiri da Ikoyi

kungiyar Izalatul Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah, reshen Agege a Jihar Legas ta kai tallafin kayan abinci da suturu ga fursunoni da ke zaman kaso a gidaje

An bayyana dalilan da ke kawo rikicin manoma da makiyaya a Kudu

Wasu Fulani makiyaya da ke zaune a Jihar Kurosriba sun bayyana cewa tasirin da shugabancin kungiyoyin matasan kabilu ke da shi ne a yankunan Kudancin

kungiyar Izala ta tallafa wa marayu a Legas

A ranar Talatar da ta gabata ce Haɗaɗɗiyar kungiyar Jama’atul Izalatil Bidi’a Wa Iƙamatus Sunnah mai hedikwata a Jos reshen Jihar Legas ta ba marayu s

Matsin rayuwa bai hana jama’a yin ɗinkin Sallah ba – Bello Tela

A daidai lokacin da jama’a ke ci gaba da kokawa da yanayin matsin rayuwa da tsadar kayayyakin masarufi, abin da ya sanya wasu ke zaton jama’a da dama

Matasa masu kwace kayan mutane sun shiga hannu a Legas

Rundunar ’yan sanda a Legas ta yi nasarar kame wasu gaggan ’yan awawa da suka addabi jama’ar Agege da kewayenta.Tuni dai waɗannan tsagerun suka yi ƙau