Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kafa kungiyar hada kan al’ummar Musulmi a Kurosriba

Lura da yadda kan Musulmi a duniya yake rarrabe ne ta hanyar mabambantan akidu da kuma dariku ne ya sanya na kafa kungiyar hada kan limamai da malamai

Ya mari matarsa ta mutu kan Naira 100

Wani magidanci mai suna Onyekachi Anele ya yi sanadiyyar mutuwar matarsa mai suna Chikodi a sakamakon falla mata mari da ya yi, bayan takaddama ta sar

An yi sabuwar masarauta a garin Iwaya, Legas

Garin Iwaya ya samu sabuwar masarauta yayin da a ƙarshen makon jiya Sarkin Hausawan Legas, Alhaji Sani Kabiru ya naɗa Sarkin Hausawan garin na Iwaya,

Domin kare muradun ’yan Arewa muka kafa kungiyarmu – Alhaji Hassan

Wace nasara kungiyarku ta samu a cikin shekaru 3 da kafuwarta?A baya an samu bullar kungiyoyi masu fafutukar kare hakkin ’yan Arewa a wannan sashe amm

barayin shanu sun fallasa kansu a Neja

Shirin tantace Fulani makiyaya da Ardon garin Garatu ya bullo da shi ya tilasta wa wadansu barayin shanu biyar fallasa kansu tare da tuba daga muguwar