Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An yi zanga-zangar mara wa Shugaba Buhari baya a Legas

Kungiyar gidauniyar talakawa ta gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Asabar din da ta gabata a Legas, wacce ta sami halartar mutane daga ɗaukacin ji

An kama ’yan Najeriya masu yunkurin satar zuwa kasar Malesiya

’Yan sanda sun kama wasu matasa ’yan Najeriya su 4 da suka boye kansu a karkashin injin jirgin ruwa da nufin ketarawa zuwa kasar Malesiya ta cikin tek

Yadda taron Fulani da al’ummar kurmi ya gudana a Oshogbo

Gwamnan Jihar Osun Ebgeni Ra’uf Arebgesola ya shirya taron zaman lafiya ga Fulanin ɗaukacin jihohin kudu maso yamma a taron da ya samu halartar shuwag

Kungiyar PMDI ta nemi a hukunta kafofin labarai masu son wargaza kasa

Kungiyar rajin kare muradu da ci gaban ’yan adam a Najeriya (Progressibe Mind for Debelopment Initiatibe) ta yi tir da irin rawar da ’yan sanda suke t

Sarkin Hausawan Mil 12 ya kwanta dama

Allah Ya yi wa Sarkin Hausawan Mil 12 a Legas, Alhaji Jibrin Usman rasuwa a cikin daren ranar  Juma’ar da ta gabata (3/6/2016).