Yadda kungiyar ’yan Arewa suka mallaki muhalli a Ekiti
Alhaji Adamu, shugaban kungiyar ‘yan Arewa mazauna Jihar Ekiti ya shaida wa Aminiya alfanun da suka samu a sakamakon kungiyar da suka kafa ta taimakon
Aminiyar Kurmi
Alhaji Adamu, shugaban kungiyar ‘yan Arewa mazauna Jihar Ekiti ya shaida wa Aminiya alfanun da suka samu a sakamakon kungiyar da suka kafa ta taimakon
Rundunar ’yan sandan Jihar Ribas ta bayar da sanarwar harin da tsagerun yankin Neja Delta suka kai wa jirgin ruwan jami’anta mai dauke da mutum shida,
kungiyar da take kiran kanta Jamhuriyar Neja Delta ta fitar da sabuwar takardar kudi ta fam, a yayin da ta lashi takobin kafa tata kasar daga Najeriya
’Yan sanda a Jihar Anambra sun kama wani magidanci mai shekara 75, kuma tsohon malamin makaranta, mai suna Onuzuluike Ude, bisa zarginsa d
Wasu mutum shida da ake zargi sun dade suna fasa bututu da satar man fetur a sassan Jihar Oyo sun fada hannun ’yan sanda a daidai lokacin da suke guda