Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Jami’an tsaro sun kama masu fasakwaurin fetur a Jihar Oyo

Rundunar tsaro ta NSCDC a Jihar Oyo ta kama mutane bakwai da gangunan man fetur guda 300 da suka loda a cikin manyan motoci 2 da nufin satar ficewa da

An nuna vacin rai da rushewar ginin Gwamnatin Jihar Ogun

Jam’iyun PDP da ta Unity Party a Jihar Ogun sun yi kira da a yi bincike a kan wadanda gwamnatin jihar ta bakwangilar aikin gina benan nan mai hawa hud

Ba na nadamar yi wa Buhari tattaki – Sulaiman Hashim

Matashin nan Sulaiman Hashim wanda ya yi wa Shugaba Buhari tattaki daga Lagas zuwa Abuja ya karyata labarin da wasu kafafan yada labarai na yanar gizo

Mai buga jabun Naira ya shiga hannu a Anambara

’Yan sanda a Jihar Anambra sun kama wani magidanci mai shekara 75, kuma tsohon malamin makaranta,  mai suna  Onuzuluike Ude, bisa zarginsa d

Muna goyon bayan janye tallafin fetur – ’Yan Arewa a jihar Edo

Mutane da dama ’yan Arewa mazauna Jihar Edo sun tofa albarkacin bakinsu game da sabon farashin mai da Gwamnatin Tarayya ta sanar da kuma batun kwangiy