Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Muna goyon bayan janye tallafin fetur – ’Yan Arewa a jihar Edo

Mutane da dama ’yan Arewa mazauna Jihar Edo sun tofa albarkacin bakinsu game da sabon farashin mai da Gwamnatin Tarayya ta sanar da kuma batun kwangiy

Jihar Legas ta shiga sahun masu arzikin man fetur

 Gwamnan jihar Legas Akinwumi Ambode ya sanar da shigar jihar cikin jerin gwanon jihohin da ke samar da danyen man fetur a Najeriya bayan da kama

Gwamna ya yi zaman sulhu tsakanin manoma da makiyaya a Ibadan

Gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi ya ce Allah ne Ya yi nufin al’umma su zama a cakude da juna a tsakanin al’ummomin manoma (Yarbawa) da Fulani

Kwankwaso ya kai dauki ga ’yan Arewa da ke tsare a Legas

A ranar Litinin din da ta gabata ne tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Alhaji Rabi’u Musa Kwankwaso ya kawo wa daurar

Yadda ’yan bindiga suka halaka ’yan sanda 5 a Jihar Ribas

A Juma’ar makon jiya ce, wasu da ba a san ko su waye ne ba, amma ake kyautata zaton mahara ne suka yi wa wasu jami’an ’yan sanda 5 a Jihar Ribas kwant