Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An shawarci Musulmi su gyara halayyarsu

Babban Limamin Masallacin Babban Masallacin birnin Benin, Imam AbdulFattai Inabulole ya yi kira tare da shawartar Musulmi da su gyara halayyarsu na ay

Yadda kisan direba ya hassala direbobin tanka a Legas

A kwanakin baya ne wani direban motar tanka ya gamu da ajalinsa a hannun wasu jami’an hukumar kula da cinkosan ababen hawa na Jihar Legas, wadanda aka

Masaka na bukatar tallafin gwamnati – Abdulhamid Masaki

Sana’ar saka kayan gargajiya sana’a ce mai dadadden tarihi. Wakilinmu a Kalaba ya yi tattaki zuwa garin Ogoja, Jihar Kurosriba inda ya zanta da Malam

An kama barawon babur da ya kashe mutum a garin Aramako

Wani barawon babur da ake zargin shi ne ya kashe wani matashi mai sana’ar tukin babur ya shiga komar jami’an ’yan sanda a garin Aramako, Jihar Oyo.dan

Fashewar wani abu ya jikkata Mutum 12 a Anaca

Akalla mutane 12 ne suka jikkata a tsohuwar kasuwar shanu da ke titin Akani, garin Anaca Jihar Anambara, sanadiyyar fashewar wani abu da ake kyautata