Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kubutar da Sanata Iyabo daga masu garkuwa

Rundunar tsaro wacce jami’an soji da na farin kaya suka rufa wa baya, ta yi nasarar kubutar da Sanata Iyabo Anisulowo, tsohuwar minister a Maikatar Il

Ooni na Ile-Ife ya ba ’yan Arewa a Ife kasuwa

A ranar Litinin da ta gabata ce ’yan Arewa mazauna garin Ile-ife suka yi bikin bude sabuwar kasuwarsu da babban basaraken nan na lardin Yarabawa ya ba

An tono gawar basarake Onisa na Ilora bayan watanni 17 da binne ta

An kawo karshen takaddama a kan batun tono gawar basarake Onisa na Ilora Cif Lawrence Owoade, wanda ake zargin ya rataye kansa watanni 17 da wucewa da

An kama hanyar samar da maslaha tsakanin Fulani makiyaya da manoma a Edo.

A makon da ya gabata Gwamnan Jihar Edo Kwamared Adamu Aliyu Oshiomhole ya gana da shugabannin al’ummar Fulani makiyaya da na kungiyar manoma da na kan

NDLEA ta cafke mutum 24 a Bayelsa

Hukumar yaki da masu tu’ammali da miyagun kwayoyi da fataucinsu shiyyar Jihar Bayelsa, ta yi katarin kama wasu hamshakan masu fataucin miyagun kwayoyi