Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

‘Munafunci ya haifar da matsalar fetur a Najeriya’

An alakanta matsalar karanci da kuma tsadar man fetur da ta-ki-ci-ta-ki-cinyewa a kasar nan a kan hadin baki  a tsakanin hukumar tacewa da kuma s

‘Matsalar masu garkuwa da mutane ta sa na qaurace wa mahaifata’

Wani xan kasuwa mai suna Alhaji Labaran Adamu Isa, wanda Aminiya ta tattauna da shi ya bayyana cewa matsalar satar mutane da garkuwa da su da neman ku

An buqaci al’ummar Fulani su nemi ilimi

Shugaban kungiyar Miyyati Allah, reshen Jihar  mKwara Alhaji Usman Adamu ya shaida cewa neman ilimi shi ne mafita ga tarin matsalolin da Fulani m

Shan Taramol ya haddasa kisan mutum 2 da raunata 4

Wani matashi da ya sha mugun kafson nan da ake kira Taramol ya yi ajalin mutum biyu tare da yi wa mutum hudu munanan raunuka a Unguwar Kwakwa a Jihar

Makiyaya sun kashe Bafullacen da ya kasa biyan kuxin fansar sace shi

Rundunar ’Yan sandan Jihar Oyo ta kama wani makiyayi mai suna Usman Umaru bisa zarginsa da hannu a kashe wani Bafullace dattijo da suka sace  amm