Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An naxa Mai Kanuri na Benin

An qaddamar da Alhaji Muhammadu Abbas a matsayin Maikanuri na Benin na farko bayan naxa shi a fadar Sarkin Hausawan Benin Alhaji Adamu Isah Adamu.

Tsohon Kwamishina ya faxi ya rasu bayan samun wasiqa a shagon Intanet

Tsohon Kwamishinan Filaye da Gidaje na Jihar Ondo a zamanin Gwamna Adabayo Adefarati Alhaji Abbas Aidi ya yanke jiki ya faxi ya rasu a wani shagon Int

Qungiyar Fitiyanu za ta gina al’umma a Sabo Abeokuta

Qungiyar Fitayanul Islam reshen garin Sabo Abeokuta ta xaura aniyar kyautata tarbiyyar al’ummar yankin ta hanyar gayyato manyan malamai daga sassan qa

Rikicin Mil 12: Mutane uku suka mutu a kiri – kiri

Ya zuwa yanzu, an samu rahoton mutuwar mutum uku, cikin fiye da mutane 300 da Gwamnatin Legas ta kame a rikicin da ya gudana a kwanakin baya a unguwar

Sarki ya kare kansa dangane da zargin kashe magajinsa

Akibio na Ilora, Oba Stephen Olufemi Oyeniyi Oparinde na II, ya fasa kwai a kan zargin da wasu talakawansa suke yi cewa yana da hannu wajen kashe maga