Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Sarkin Hausawan Kalaba ya musanta ba matashin da ya yi kisan kai kariya

Sarkin Hausawan Kalaba, Alhaji Salisu Abba Lawal ya karyata jita-jitar da ake bazawa cewa shi da Alhaji Nasiru Ishaka, Shugaban kungiyar ’Yan Nijar Ma

Aikin gina sabuwar kasuwar Ogere ya kankama

Gwamnatin Jihar Ogun, ta fara aikin share makeken dajin Ogere, domin gina sabuwar kasuwar duniya da za ta maye gurbin kasuwar Mil 12 da karar shanu ta

‘Gaskiya ita ce kashin bayan samun duk wani alheri’

Wani matashi dan asalin garin Wauru cikin karamar Hukumar Gada, Jihar Sakkwato, Surajo Abdulkadiri mai sana’ar sayar da dabino kuma a lokaci guda yana

Ya nuna takaicin halin da wasu al’umma suke ciki

Daraktan agaji na kungiyar Munazzamatu Fityanul Islam ta Najeriya, Alhaji Kabiru Ahmad Gusau ya nuna takaicinsa kan yadda ake sako-sako da neman ilimi

Za a tono gawar basarake bayan watanni 15 da binnewa a Oyo

A ranar Juma’a da ta gabata ce wasu jami’an ’yan sanda daga shiyya ta 11 da ke garin Osogbo, suka isa garin Ilora a Jihar Oyo, domin gudanar da aikin