Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kama mutum 6 bisa zargin kashe basarake

Rundunar ’yan sandan Jihar Delta ta bayar da karin haske dangane da cafke wasu da ake zargi da hada baki suka sace basaraken gargajiya na Ubulu-Uku, E

Ya rasa ransa bayan ya sha maganin yin kudi

Wani dalibin makarantar sakandare, dan shekara 16 da haihuwa, ya halaka a Abekuta, a lokacin da ya kwankwadi wani sinadari da nufin yin siddabaru na s

Sarkin Hausawan Kalaba ya fusata kan yage hotunan ’yan Boko Haram da ake nema

Sarkin Hausawan Kalaba, Alhaji Salisu Abba Lawal ya nuna matukar damuwarsa kan abin da wani da ba a san kowane ne ba ya aikata, na yage jerin hotunan

Ra’ayoyin al’ummar Nijar mazauna Benin dangane da zaben kasarsu

Wakilin Aminiya ya zanta da wasu ’yan Nijar, inda suka bayyana ra’ayoyinsu dangane da babban zaben da aka gudanar a kasarsu a kwanan baya.Alhaji Abuba

Yau ake mika sandar sarauta ga sabon Olubadan na Ibadan

Kwamitin hadin gwiwa na wakilan Gwamnatin Jihar Oyo da manyan fadawa a masarautar Ibadan sun tabbatar da cewa, a yau Juma’a da safe Gwamna Abiola Ajim