Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An gargadi ’yan Arewa masu zuwa ci-rani Kudu

Shugaban al’ummar Arewa mazauna Kudancin Najeriya a Jihar Edo, Alhaji Badamasi Saleh ya shawarci ’yan Arewa da suke kwarara zuwa Kudu da nufin ci-rani

An nemi a kawo karshen cin zarafin yara mata

Shugabar kungiyar kare hakkin mata ta Girls Green Effect da ke Enugu, Hadeezah Haruna-Ushie ta ce matukar ana son rage barazana da hadurran cin zarafi

Ya halaka makwabcinsa a kan kudin lantarki

Wani mutum mai suna Felid Omokhoa, dan shekara 36 a duniya yana fuskantar hukunci a kotun majastari da ke Ekpoma, kan zarginsa da kashe makwabcinsa ma

Magidanci ya shekara goma da ciwon kafa

dan kasuwa, dan asalin Jihar Kano, Alhaji Bashir Badamasi, mazaunin Legas ya bayyana cewa shekararsa goma cur yana dauke da ciwon kafa, sakamakon kara

Fulani a Kwara sun kafa kungiyar sintiri

Shugabannin al’ummar Fulani mazauna Jihar Kwara da kungiyar Miyatti Allah sun yi taron zaman lafiya a fadar Sarkin Fulanin jihar da ke Ilorin.Yayin ta