Ya bukaci Shugaban kasa ya sauya alkalan kotunan zabe
dan siyasa a Jihar Kurosriba, Alhaji Muhammadu Loto ya bayyana cewa akwai bukatar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi hattara da alkalan kotunan kasa
Aminiyar Kurmi
dan siyasa a Jihar Kurosriba, Alhaji Muhammadu Loto ya bayyana cewa akwai bukatar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi hattara da alkalan kotunan kasa
Wata mata mai suna Sakirat Alfa Yusuf Razak Ewenje ta haifi jarirai biyar a Asibitin Koyarwa na UCH da ke garin Ibadan a makon jiya. A ranar Litinin d
A karshen makon jiya ne aka gudanar da zabe a kasar Nijar, a inda aka ba ’yan kasar mazauna kasashen waje damar kada kuri’arsu a kasashen da suke guda
A farkon makon nan ne wasu barayin shanu biyu da suka addabi ’yan kasuwa a Jihar Edo suka shiga komar jami’an tsaro, bisa taimakon ’yan bangar jihar.b
Majalisar Jihar Edo ta kori Sshugabannin kananan hukumomi biyu daga bakin aiki a jihar a sakamakon binciken da kwamitin da majalisar jihar ta kafa dan