Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Fataken dabbobi sun koka da takurawar da ake masu a Kudu

Alhaji Muhammadu Attahiru, shugaban kungiyar fatake masu safarar dabbobi da kayan abinci ya koka da yadda ’yan masu amsar haraji ke matsa masu a yayin

Dubun wadansu ’yan fashi ya cika a Kurosriba

Rundunar ’yan sandan Jihar Kurosriba ta gabatar wa manema labarai wasu kasurguman ’yan fashi da makami da kuma wasu matasa ’yan kungiyar asiri da suka

Matashi ya kashe farkan matar babansa a Kalaba

A Larabar da ta gabata ce rundunar ’yan sandan Jihar Kurosriba ta gabatar wa manema labarai wani matashi mai matsakaicin shekaru, mai suna King Akpank

Zazzabin Lassa ya yi kisa a Ogun

Gwamnatin Jihar Ogun ta tabbatar da mutuwar wata mata ’yar shekara 28 a sakamakon kamuwa da cutar zazzabin Lassa.Matar mai suna Eze, wadda ’yar asalin

Almustapha ya ziyarci ’yan Arewa a Legas

Babban dogarin tsohon Shugaban kasa, marigayi Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Almustapha mai ritaya, ya kai ziyarar bangajiya ga ’yan Arewa mazauna Leg