Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

‘A sake gina Arewa maso gabas maimakon ba da tallafin kudi’

Ya kamata Gwamnatin Tarayya ta fi mayar da hankali wajen farfado da ilmi da makarantun da ke shiyyar Arewa maso gabas, musamman idan aka yi la’akari d

’Yan sanda 2 sun gamu da ajalinsu a Abiya

Wasu jami’an ’yan sanda biyu da ke aiki da caji ofis na Ogbor Hill da ke garin Aba, Jihar Abiya sun gamu da ajalinsu a makon nan; a yayin da suke kan

An zargi duba-gari da cin zarafin mata mai abinci a Kalaba

Wasu duba gari da Ma’aikatar kula da tsaftar gari ta dauka aiki sun ci mutuncin wata mata mai sayar da abinci da sauran kayan kwalama a wasu shagunan

Kungiyar dilallen shanu ta yi sabon shugaba a Legas

Kungiyar dilallen shanu matasa ta kasuwar shanun Abbatuwa Legas ta yi sabon shugaba bayan da ta yi zabe a karshen shekarar da ta gababta, zaben da ya

An fara kokowar neman sarautar Olubadan a Ibadan

Kwanaki uku da mutuwar Olubadan, Oba Samuel Odulana, an samu ’yan takara biyu suna kokowar darewa kujerar sarautar Olubadan na Ibadan, duk kuwa da cew