Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Za a tilasta wa mutane amfani da katin shaidar dan kasa

Nan gaba kadan za a tilasta yin amfani da katin shaida na dan kasa a ma’aikatun gwamnati da na masu zaman kansu da sauran cibiyoyin gwamnati domin tan

Muna kai yaranmu Kudu ne domin ilimi – ’Yar gudun hijirar Boko Haram

Wata mata mai suna Naomi Hassan Gwoza, wadda ’yar asalin karamar Hukumar Gwoza da ke Jihar Borno ce, wacce ita da yaranta suka yo gudun hijira zuwa Ji

An dauki matakin rigakafin cutar Lassa a Ogun

Gwamnatin Jihar Ogun ta samar da cibiyoyin killace wadanda ka iya kamuwa da annobar cutar zazzabin Lassa domin jiran ko-ta-kwana. A cewar Kwamishinan

Ya kashe mai ciki don yin tsafi da mahaifarta

Matashi dan shekara 28 a duniya, Mista Edet Stephen Asukuo ya tona wa kansa asiri, inda ya gaya wa ’yan sanda a Akwa-Ibom cewa wani shugaban al’umma n

Miyatti Allah ta yi sabon shugaba a Kwara

kungiyar Fulani makiyaya ta Miyyati Allah ta yi zabe a Jihar Kwara, zaben da ya gudana a garin Ilori a karkashin jagorancin shugabanninta na kasa.Shug