Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

kungiyar NLC ta jagoranci zanga-zanga a Owerri

Al’amuran al’umma sun tsaya cik a garin Owerri, babban birnin Jihar Imo, a ranar Larabar da ta gabata, a sakamakon wata babbar zanga-zangar ma’aikata

Dan sanda ya kashe mutum a garin Aba

Wani dan sanda ya kashe wani magidanci, dan kasuwa mai suna Ikeokwu Onyemachi ranar Larabar da ta gabata, a garin Aba, Jihar Abiya a kokarin da dan sa

Ya shawarci iyaye su kai yaransu makaranta

Wani Ardon Fulani ya kalubalanci iyaye da shugabanni a kan gurbacewar tarbiyyar matasan Fulani makiyaya, inda ya yi bayani da cewa laifin daga iyaye n

Ta kona ’yar aikinta da ruwan zafi

Wata yarinya ’yar shekara 9 da ke aikin baranta, wato wanke-wanke, debo ruwa da shara, ta gamu da fushin uwar dakinta wacce ta watsa mata tafasasshen

An yi wa ’yan kungiyar asiri afuwa a Jihar Ogun

Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar, sun yi wa wasu ’yan kungiyar asiri afuwa bayan da suka bayyana tubarsu a fili. &