Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An nada kwamitin binciken gobarar Kasuwar Katako ta Ibadan

Gwamna Abiola Ajimobi na Jihar Oyo ya nada kwamitin binciken gobarar da ta tashi a Juma’ar da ta gabata, kuma ta sake tashi a ranar Litinin a kasuwar

An yi taron sasanta manoma da makiyaya a Ekiti

A ranar Talatar da ta gabata ce aka gudanar da taron sasanta Fulani makiyaya da manoma a fadar Ewi na Ado Ekiti da ke Jihar Ekiti. Taron da aka shirya

Masu fasa bututun man fetur sun shiga hannu

’Yan sandan musamman sun yi nasarra kame barayin man fetur da ke fasa bututun mai a yankin Ogijo a Jihar Ogun. ’Yan sandan na musamman suna aiki ne do

Ya shawarci Fulani mazauna Edo

Mashawarcin Gwamnan Jihar Edo kan Harkokin da suka shafi Al’ummar Arewa mazauna jihar Alhaji Sahabi Aliyu, ya bayyana bukatar da ke akwai ta Fulani ma

An tabbatar da nadin sabon Aare Musulmi na kasar Yarabawa

Shugaban Majalisar koli ta Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar ya tabbatar da nadin Alhaji Dawud M