Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An hallaka ’yan sanda uku a Fatakwal

Wasu da ake kyautata zaton ’yan daba ne sun kashe  ’yan sanda uku da ke aiki da Rundunar ’Yan sandan Jihar Ribas a garin Fatakwal. Jami’an ’yan s

An dakatar da shugaban karamar hukuma a Ribas

Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta dakatar da Shugaban karamar Hukumar Ogba/Egbema/Ndoni, Mista Augustine Ahiamadu da kansilolinsa har illa masha Allahu

Rashin adalcin gwamnatin baya ne ya janyo talauci – Abubakar Muhammad

Wani dan kasuwa mazaunin Asaba Malam Abubakar Muhammad ya bayyana cewa ya kamata ’yan Najeriya masu tunani su gane cewa rikita-rikita da tsadar kayan

’Yan sanda sun sha alwashin tabbatar da tsaro a yayin Kirsimeti

Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta haramta amfani da kayayyakin fashewa na nok-awut da shirya bukuwanan da akan kwana ana yi a kan manyan tituna a lokac

Boka mai taimakon ’yan fashi ya shiga hannu a Shagamu

Jami’an  ’yan sanda na musamman masu yaki da ’yan fashi da makami a Jihar Ogun sun yi nasarar kame wani boka da ake zargi da yin kaurin suna waja