An bankado shirin fafutikar kafa kasar Biyafara a jihohin Yamma
kungiyar Yarbawa zalla ta OPC, ta gano alamar zakudawa da fafutikar kafa kasar Biyafara daga sashin Kudu maso Gabas zuwa Kudu maso Yamma, wanda ta ce
Aminiyar Kurmi
kungiyar Yarbawa zalla ta OPC, ta gano alamar zakudawa da fafutikar kafa kasar Biyafara daga sashin Kudu maso Gabas zuwa Kudu maso Yamma, wanda ta ce
Daga cikin nade-nade da bayar da muqaman gwamnati da sakatarori da mashawarta na musamman, Gwamnan Jihar Kuros Riba Farfesa Ben Ayade ya nada Barista
Tun bayan da sabon Ooni na Ife Oba Adeyeye ya karbi sandar mulki, wani abin da ya dauki hankalin Yarbawa, musamman a Jihar Osun shi ne, wanda zai zamo
Sojjoin Birged na biyu na sojin Najeriya da ke Yenagoa a Jihar Bayelsa, sun gabatar wa manema labarai wasu mutum 17 da ake zargi sun tada zaune-tsaye
Wata kotu a Legas a ranar Talatar da ta gabata, ta yanke wasu direbobin jirgin ruwa, wadanda suka yi dakon mai na sata hukuncin biyan tarar miliyoyin