Anyi garkuwa da dan shekara hudu a Abekuta
Wasu mutane dauke da muggan makamai sun yi garkuwa da yaro dan shekara hudu mai suna Stephen a unguwar Oke Mosun, kusa da fadar Gwamnatin Jihar Ogun,
Aminiyar Kurmi
Wasu mutane dauke da muggan makamai sun yi garkuwa da yaro dan shekara hudu mai suna Stephen a unguwar Oke Mosun, kusa da fadar Gwamnatin Jihar Ogun,
Jagoran zuriyar Sooko a gidan sarautar Lafogido a masarautar Ile-Ife, tsohon Gwamnan Jihar Osun Cif Adeleke Adewoyin ya tabbatar da batun janye karar
Sarkin Fulanin Iggo a garin Igaga na Jihar Oyo, Ardo Ahmadu ya koka da sabon salon da wasu batagari a yankin suka samu na sanya wa dabobbinsu guba, do
Dubun wani barawon jakunkunan mata mai suna Musa Abubakar Gwandara ta cika a yayin da ya yi kokarin kwace wa wata mata jakarta a wani lungu cikin angu
Wasu shugabannin ’yan Arewacin Najeriya mazauna Jamhuriyar Benin, a karakashin jagorancin Alhaji Muhammad Mouniru Garba Nakura, sun kai ziyarar mubaya