Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Za a rushe gidan da aka boye yaron da aka yi garkuwa da shi a Abekuta

Rundunar ’yan sanda za ta rushe gidan da aka boye yaron nan dan shekara 4 da aka yi garkuwa da shi a Abekuta.Kwamishinan ’yan sandan Jihar Ogun Abdulm

’Yan sanda 1,000 aka girke a bikin binne Uwargidan Awolowo

A ranar Larabar da ta gabata ce aka yi bikin binne uwargidan Firimiyan Kudu maso yamma, Mama Hannah Awolowo, wacce ta mutu a watan Satumba da ya gabat

Matsafa sun mika wa sabon Ooni hular mulki

Matsafan garin Ile-Ife su 201 ne suka warwatsu a garin a sa’ilin da suka bai wa sabon Ooni na Ife Oba, Adeyeye Enitan Ogunwusi hular mulki a daidai wu

’Yan fashi sun jikkata fataken shanu a Jihar Edo

A karshen makon da ya gabata ne ’yan fashi da makami suka tare wata motar ’yan kasuwa a kan hanyarsu ta zuwa fatauci, a ciki har da shugaban ’yan kasu

An nemi al’umma su koma ga Allah

Sarkin Kano, Muhammdu Sanusi na II ya nemi al’ummar Musulmi a ciki da wajen Najeriya da su taimaka wajen gina kanana da manyan makarantun koyar da ili