Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

A sanya Fulani da mahauta a cikin kwamitin Kano

Sarkin Fawan Agege-Legas, Alhaji Usman Musa Dawakin Kudu, ya ba kwamitin da Gwamnatin Jihar Kano ta kafa na warware matsalar barayin shanu da masu sha

‘‘Ministocin Buhari kalubale ne ga yarbawa’’

Tsohon Gwamnan Jihar Ogun, Aremu Olusegun Osoba ya bayyana mukaman manyan ministocin da Shugaba Buhari ya bai wa yankin Kudu maso yamma a matsayin kal

An kubutar da barawon malmalar amala daga jarun

Babban Jojin Jihar Oyo, Muntar L. Abimbola ya yi wa wani matashi afuwa, aka sallame shi daga gidan yari, bayan ya kwashe watanni uku a daure saboda ka

An gano ganda mai guba a kasuwannin Jihar Ogun

Gwamnatin Jihar Ogun ta gargadi mutanen jihar bisa wata ganda mai guba da aka gano a kasuwannin jihar.Kwamishiniyar noman jihar, Ronke Sokefun ta shai

Jami’an tsaro a Legas suna yawan kamun ’yan Arewa

Shugabannin ’yan Arewa mazauna Jihar Legas sun koka da yadda jami’an tsaro ke kamen ’yan Arewa mazauna jihar, wadanda ba su yi laifin komai ba, ana al