Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Mai jiran gadon sarautar Ibadan ya kwanta dama

Rasuwar Balogun na Ibadan, Cif Sulaiman Adegboyega Alao Omiyale, wanda ke jiran hawa gadon sarautar Ibadan ta samar da gurbi mai saukin cikewa ba tare

Yadda aka gudanar da bikin tunawa da garin Shagamu

Mutanen garin shagamu sun yi bukukuwan tunawa da garin na Shagamu mai dadadden tarihi wanda yake a Jihar Ogun.Garin na daya daga cikin garuruwan Kurmi

Sabon salo a kan rikicin makiyaya da manoma a Jihar Oyo

Wani sabon salo ya fito a kan rikicin Fulani makiyaya da manoma a Jihar Oyo, a inda suke zargin juna da yin amfani da guba da makamai da yake janyo wa

An nemi iyaye su kula da tarbiyyar ’ya’yansu

Shugaban al’ummar Arewa mazauna Jihar Edo, Alhaji Badamasi Saleh ya bayyana takaici dangane da batun tabarbarewar tarbiyyar matasa ’yan asalin Arewa d

An samu fahimta tsakanin Fulani da al’ummar Kurmi

Shuwagabannin kungiyar Fulani makiyaya ta Myyati Allah sun yi rangadin gani da ido a jihohin Kudu maso yamma, zagayen da suka ce sun yi ne da yawun ma