Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gidan sarautar Lafogido ya janye kararsa game da sabon Ooni na Ife

Jagoran zuriyar Sooko a gidan sarautar Lafogido a masarautar Ile-Ife, tsohon Gwamnan Jihar Osun Cif Adeleke Adewoyin ya tabbatar da batun janye karar

Sai da muka shawarci doddanin tsafinmu sannan muka zabo sabon Ooni na Ife

Masu zaben Ooni na Ile-Ife sun bukaci al’ummar Jihar Osun da su ba sabon Ooni, Adeyeye Enitan Ogunwusi goyon baya. Jagoran masu zaben, Cif Joseph Ijao

Buhari na zaba duk da ya daure mijina – Lucy Onabanjo

Uwargidan Gwamnan Jihar Ogun a jamhuriya ta biyu, Lucy Onabanjo ta bayyana dalilan ta na zabar Shugaba Muhammadu Buhari duk da daure mijinta da ya tab

… Zai yi kwana 21 a dakin al’ada kafin a mika masa sandar sarauta\

Jagoran dakin tsafin Isoro a cikin fadar Ooni, Oba Olajide Ifaloba ya yi watsi ne da jita-jitar cewa za a yi tsafin jinin mutum kafin a mika sandar sa

Gobara ta lakume uwa da ’yarta a Kalaba

Wata gobara da ta tashi a sakamakon zuba wa injin janareto mai ta lakume rayukan uwa da ’yarta a unguwar da ake kira Mil 8 da ke garin Kalaba, yankin