Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Shugabannin Fulani mazauna Kudu sun musanta samuwar sabuwar rijista

Shugaban majalisar sarakunan Fulani mazauna jihohin Kudu maso yamma kuma sarkin Fulanin Legas, Alhaji Muhammadu Bambado ya shaida wa Aminiya cewa ba s

barayi sun fada gidan shugaban ’yan Arewa a Benin

A makon da ya gabata ne wani gungun matasa da ake kyautata zaton na ’yan fashi ne dauke da makamai suka yi wa gidan shugaban al’ummar Arewa mazauna Be

An samu wata bishiyar zogale mai dauke da sunan Allah a Edo

Aminiya ta tattauna da Yarima Momoh Abdullahi, dan shekara 63 a duniya, mazaunin garin Auchi da ke Jihar Edo, wanda ke zaune a titin Akhelaye Street.

An gargadi Fulani a Kurmi su kula da ’ya’yansu

A ci gaba da kokarin shuwagabannin Filani a Kudu maso yamma ke yi domin inganta tsaro da kyautata alakarsu da Yarabawan yankin, Shugaban kungiyar Miyy

Mutuwar shugaban masu zaben Ooni ta haifar da takkadama

Mutuwar shugaban masu zaben sabon sarki a masarautar Ife, Obalufe na Iremo, Oba Solomon Folorunso Omisakin, ta bar baya da kura a kan batun zaben sabo