Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Masu garkuwa da Olu Falae sun shiga hannu

Hukumar tsaro ta farin kaya ta gabatar da mutum biyu daga cikin mutanen da ake zargi da yin garkuwar da Cif Olu Falae a gaban manema labarai a Abuja.M

’Yan kasuwa sun koka da lalacewar tsohuwar hanyar Legas

Wasu ’yan kasuwa da ke gudanar da harkokinsu a Kudu maso yammacin Najeriya sun koka bisa lalacewar hanyar nan ta Ilori zuwa Jaba a Jihar Neja, matsala

Akwai rufin asiri a sana’ar suya – Yahaya Lawan

Wani mai sana’ar suya a babbar kasuwar raguna da ke Aduwawa Benin, Yahaya Lawali ya bayyana irin alherin da ya ce akwai a cikin sana’a sayar da suya g

Auratayya tsakanin Ibo da Hausawa ta kyautata zamantakewa a Kudancin Najeriya – Malamin Tarihi

Dokta Lawal Yusuf Fagge, masanin tarihi ne da ya shafe shekaru 23 yana koyarwa a Kwalejin Ilmi ta Tarayya (Alban Ikoku Federal College of Education) d

Sarakunan Fulani a Kudu sun kuduri aniyar samar da tsaro a kasa

Shugaban Majalisar Sarakunan Hausawa a Jihohi 17 na Kudu, Sardaunan Yamma Sarkin Sasa Alhaji Haruna Maiyasin, ya ce taron da Sarakunan Fulani na wanna