Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

kungiyar ’Yan Arewa a Ogun ta bude kasuwarta

kungiyar Hadin kan Mutanen Arewa ta bude kasuwar da wani Basaraken Yarabawa ya ba ta a karamar Hukumar Ewekoro ta Jihar Ogun.Kasuwar da aka bude a ran

Ana tuhumar magidanci da yi wa yarinya fyade a Bayelsa

Wani magidanci mai shekara 40 (an sakaya sunansa) ya yi wa wata yarinya ’yar shekara hudu da haihuwa fyade a Jihar Bayelsa.Wannan lamari ya faru ne a

Da sana’ar babbaka nake alfahari – Muhammadu Nura

Sana’ar babbaka tana da dadadden tarihi kuma wata nau’i ce ta fawa da ta kunshi babbakar kai da kafafun awaki, tumaki da shanu da rakuma. Wakilinmu ya

Obasanjo ya tsoma baki a kan jayayyar sarautar Ife

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya tsoma baki a kan jayayyar nada sabon Ooni na Ife da gidajen sarautu 4 na masarautar Ife ke cewa shi ne ya ka

Shugaban ’yan gwangwan ya nemi tallafin gwamnatin Jihar Edo

Shugaban kungiyar masu sana’ar saye da sayar da kayan bola da aka fi sani da  ’Yan Gwangwan, reshen Jihar Edo, Alhaji Abbas Garba ya ce kungiyars