Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Direbobin mayan motoci sun koka biyan kudin harji a jahar Ogun

Direbobin manyan motoci sun koka da yadda suka ce ana addabarsu da karbar kudade na ba-gaira ba-dalili da sunan kudin shaga na  raya kasa. Direbo

‘Yan Neja dalta sun nemi a zauna lafiya

Wata kungiya mai suna Peace in Niger Delta ta daura damarar ganin yankin ya ci gaba da zaunawa  lafiya ba tare da wani tashin hankali ko ta’addan

‘A dauki nauyin karatun talakawa da alawus din ‘yan majalisar tarayya’

Shugaban matasan jamiyyar LP wato labour Party a Kuros Riba reshen unguwar hausawa, Alhaji Tijjani danhajiya ya ce yunkurin da ake yi na rage kudaden

Tsarin karba-karba ya kawo tangarda wajen zaban Ooni

Zuriyar gidan sarautar Geisi a masarautar Ife, sun ce su ne suka cancanci fito da sabon Ooni na Ife domin layi ya zo kansu kamar yadda tsarin karba-ka

An kona wani saboda ya saci tukunyar miya a Kalaba

Gungun samari sun bankawa wani matashi wuta bayan sun sassara shi saboda zargin sa da kwacewa wata mata tukunyar miya bayan ta gama miyar abin cin kar