Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Abin da ya sa nake kewar Legas

Hausawa na cewa ‘Duk wanda ya tuna bana, bai ji dadin bara ba’. To amma ni jin dadin bara shi ya sa nake tuna bana, saboda irin rayuwar da na yi a jih

Matashi ya yi wa abokinsa yankan rago kan N750

Wani matashi mai suna Stephen Onuoha ya yiwa abokinshi Daniel Bassey yankan rago yai kuma gunduwa-gunduwa dashi saboda ya kasa biyarshi N750 da yake b

Hayakin janareto ya kashe mutane 6 a Bayelsa

Hayakin janareto yayi sanadin ajalin wasu iyalai su biyar a kauyen Emeyal, dake karamar hukumar Ogbia jahar Bayelsa.Hayakin ya kashe miji maisuna Good

Badakalar cinikin sabuwar Makabartar Hausawan Agege

Tsohuwar makabatar Hausawan Agege ce makabartar da ilahirin ‘yan Arewa mazauna Legas ke tinkaho da ita, domin ana kawo mamata daga sassa daban-daban i

Gaskiya da rikon amana ne sirrin kowace sana’a

Alhaji Abdulhameed Chindo daya ne daga cikin shuwagabannin kasuwar Itoku a Abeokuta, wanda ya ke kasuwanci zinariya. A hirar sa da aminiya, Chind