Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Kamfanin Tecno ya fito da sabuwar waya

Kamfanin da yake kera wayar salula samfurin Tecno ya sake fito da wata sabuwar fasaha inda ya kera sabuwar waya mai suna Boom-J7 wacce ake yi wa lakab

Gobara ta halaka yara uku a Ajah-Legas

Yara uku ’yan gida daya sun kone kurmus yayin da gobara ta tashi a dakin da suke kwance a unguwar Sasha da ke Jihar Legas. Aminiya ta gano cewa gobara

’Yan fashi sun addabi unguwar Ijora-Badiya

Mazauna unguwar Ijora Badiya da ke Jihar Legas sun koka kan yadda ’yan fashi da makami ke kai musu farmaki babu kakkautawa. Wuraren da ’yan fashin suk

Kotu ta tilasta wa banki bayar da bayani kan badakalar bashi

Ga alamu tsohuwar Ministar Sufurin Jiragen Sama a zamanin mulkin Shugaban Jonathan, Stella Oduah ta fada taskun shari’a, inda Kotun Tarayya da ke Lega

‘Ba Hausawa kadai masarautar Hausawan Ojora take mulki ba’’

kabilu daban-daban har da Yarabawa da ke zaune a Masarautar Hausawan Ojora da ke Legas, sun nuna matukar farin cikinsu da irin salon mulki da Sarkin H