Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kama sarauniyar mayu da iyayen gijinta da ke damfarar mutane a Ibadan

Sabuwar rundunar yaki da satar mutane a karkashin jagorancin ASP Usman Dimka da Kwamishinan ’Yan sanda na Jihar Oyo, Muhammad Musa Katsina ya kaddamar

Na ga abin mamaki a makabarta – Mai aikin makabarta

Aminiya ta samu tattaunawa da Malam Babangida Haladu, wanda ya shafe shekara da shekaru yana yi wa gawa wanka tare da binne mamata a makabartar Agege

Sarkin Hausawan Ijora ya nemi sarakunan Hausawa su hada kansu

Sarkin Hausawan Ajeromi Ifelodun (masarautar Ojora) a Jihar Legas, Alhaji Adamu Abubakar Naby ya ce, “Muddin sarakunan Hausawa suka kasa hada kawunans

‘Talauci ya sa na sayar da dana’

Wani magidanci, Kanayo Awurumi, dan shekara 29 da ya shiga hannu kan zargin sayar da dansa mai suna Samuel Kanayo, dan kimanin shekaru biyu da haihuwa

An kama boka mai lalata da ’ya’yansa a Ibadan

‘Yan sanda a Jihar Oyo sun kama wani boka mai shekaru 58, Tajudeen Awoniyi, wanda aka zarga da yi wa kananan ’ya’yansa biyu da wasu ’ya’yan dangi guda