Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Matasa sun shirya walima don Buhari

Kwamitin matasa masu wa’azi na kungiyar Izala ta kasa reshen Jihar Kurosriba da ke kalaba ya shirya walima domin nuna farin ciki tare da murnar canji

Bankin UBA ya yaba wa jaridun Daily Trust

Shugaban bankin United Bank for Africa wanda a takaice ake kira UBA, Dokta Toni Elumelu, ya yaba wa shugabanin kamfanin Media Trust da ke buga jaridun

Makon gobe shari’ar cocin Synagogue za ta kare

Shari’ar da ake yi tsakanin shugaban cocin Synagogue, TB Joshua da Gwamnatin Jihar Legas ta zo karshe, inda kotun da ke sauraren shari’ar ta sanya ran

Mun yi asara mai yawa – Mutanen da gobarar tanka ta shafa

Masu shaguna da masu motoci da gidaje da gobarar tankar mai ta yi wa barna a daidai mahadar yankin Yanapaja da ke Jihar Legas sun bayyana yawan asara

Ya burma wa mai juna biyu wuka a ciki

A makon da ya gabata ne wani mutum mai suna Enoma da ke unguwar Ida cikin garin Benin Jihar Edo ya daba wa wata matar aure mai juna biyu wuka a ciki.