Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Mata ta kashe mijinta a kan Naira dari

Wata matashiya mai suna Gift Wahab, mai shekaru 20 a duniya ta kashe mijinta mai sun a John Amazu mai shekaru 28 da haihuwa ta hanyar daba masa wuka a

Taimakon gajiyayyu na rage aikata laifuka – Kwamishinan ’yan sanda

Wani matashi mara galihu mai suna Ayoola da ke yawo domin tsintar tsofaffin abubuwa a cikin bola a Ibadan, wanda ’ya’yansa biyu suka rasa rayukansu a

karancin nama ya kunno kai a Kalaba

Matsalar karancin man fetur ya jefa mahauta da kuma mazauna Kalaba babban birnin Jihar Kurosriba cikin karancin nama sakamakon takaita wadata mahautan

Rikicin shugabanci ya kunno kai a PDP a Legas

Rikicin shugabanci ya mamaye jam’iyyar PDP a Jihar Legas yayin da membobin kwamitin gudanarwa na jihar guda 34 daga cikin 39 suka tsige shugaban jam’i

Jagoran APC ya nemi Buhari ya zabi ministoci bisa cancanta

Jagoran jam’iyar APC a mazaba ta 6 da ke unguwar Sabo cikin birnin Ibadan, Alhaji Yahya Baba Kutunga ya nemi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi aiki