Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Al’ummar Hausawa sun musanta labarin fada da sojoji a Legas

Hausawa masu kananan sana’o’i a yankin Ikorodu da ke Jihar Legas sun nisanta kansu da wata jita-jita da ake yadawa cewa sun yi rikici da sojoji a yank

Matar aure ga kotu: Ba zan sake cizon mijina ba

Wata matar aure mai suna bictoria Yisa, ’yar shekaru 33 da haihuwa ta yi alkawari a gaban kotun gargajiya ta Ojo da ke Legas cewa, ba za ta sake cizon

’Yan sanda sun kama masu fasa bututun mai a ibadan

Rundunar ’yan sanda a Jihar Oyo ta gano wani kungurmin daji da ake fasa bututun man fetur tare da boyewa cikin durum-durom masu yawa, ana sayarwa da t

’Yan Awawa sun wawashe dukiyar mutanen Agege

Wata sabuwar kungiyar zauna-gari-banza da suka yi wa kansu lakabi da ‘Awawa Boys’ sun addabi mutanen Agege da fashi da makami tare da yi wa duk wanda

Bikin Kalankuwar Legas ya kare da rikici

Ga dukkan alamu bikin kalankuwar da Gwamnatin Jihar Legas ta shirya ya koma fada, inda wasu matasa da ba sa ga miciji da juna suka far wa juna, inda m