Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gudun hijirar zabe: ’Yan Arewa da suka kaurace wa Kudu sun dawo

Wasu ’yan ci-rani daga Arewa, mazauna Jihar Kurosriba da a kwanan baya suka rika tururuwa suna tafiya garuruwansu na asali a loacin zabe, sun fara daw

Matar da ’yan sanda suka kama ta yi nadamar gallaza wa danta

Matar nan mai suna Blessing Goodluck, wacce ’yan sanda suka kama a karshen makon da ya gabata kan zargin azabtar da danta mai shekara tara a duniya ma

“Ba mu da wata alama da take bambanta mu da juna”

Aminiya ta samu ganawa da wasu tagwaye Hassan da Hussaini masu sana’ar dinki a Jihar Legas wadanda saboda tsananin kamanin da suka yi da juna abokanen

An nada sabon Sarkin Hausawan Ajegunle

Sarkin Hausawan Jihar Legas, Alhaji Aminu Yaro Dogara, ya nada Alhaji Ummaru Sidi a matsayin sabon sarkin Hausawan yankin Ajegunle. Nadin wanda aka yi

Gwamnan Jihar Oyo ya karya kwarin camfi game da maimai

Nasarar cin zaben kujerar Gwamna a zango na biyu da Gwamnan Jihar Oyo Sanata Isiaka Abiola Ajimobi, na APC ya samu a zaben da ya gabata ta sa ya zama