Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Wata mai dillacin sassan jikin mutane ta shiga hannu a Ibadan

Wata mata mai suna Saki Adediran da ke dillancin sayar da sassan jikin mutane ga mabukata ta shiga hannun ’yan sanda a Jihar Oyo. Mutane 4 da suke yi

An yi gangamin mubaya’a ga Buhari a Ibadan

A ranar Litinin din da ta wuce ne birnin Ibadan, hedkwatar Jihar Oyo, ya cika makil da dubban ‘yan Arewacin kasa da ke zaune a sashen Kudu maso Yamma,

’Yan fashi sun halaka mutane a Kalaba

A kalla mutum uku aka kashe, wasu uku kuma suka samu munanan raunuka sanadiyar harbi a wani fashi da makami da aka yi a unguwar Esuk-utang da ke karam

Kwamishinan ’yan sanda ya gargadi ’yan siyasan Jihar Oyo

Sabon Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Oyo Alhaji Muhammed Musa Katsina ya ja kunnen ‘yan takarar mukamai a zabe mai zuwa da magoya bayansu, da su guje

’Yan fashi sun ziyarci hausawan Kalaba

’Yan fashi sun addabi Jihar Kuros Riba, har ta kai ga al’umma ke barci da ido daya a bude, inda ’yan fashi da makami suka yi cikin mako kacal sun harb