Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

‘Siyasa da auratayya suka hada Hausawa da Yarbawa’

Sarkin Hausawan yankin Odi-Olowo da ke karamar hukumar Mushin a jihar Legas, Alhaji Muhammadu Sani Sa’idu Lambu, ya ce jam’iyyar APC da Hausawa ke yi

Taron goyon bayan Jonathan na Asaba ya haifar da ce-ce-ku-ce

Wata Sabuwar kungiya mai da’awar samar wa ‘yan Arewa mazauna kudu zaman lafiya da yanci a jihohin da suke zaune, inda kungiyar mai suna Arewa Initiati

Yakin cacar-baki tsakanin APC da PDP ya dauki sabon salo

A ci gaba da sukar juna ta hanyar yin kalamai masu zafi tsakanin jam’iyyar PDP mai mulki da jam’iyyar adawa ta APC, a cikin makon da muke ciki yakin c

…..Muryar Talaka ba ruwanta da taron Asaba – Rabi’u Faya

Shugabannin kungiyar Muryar Talakawa a Jihohi shida da ke sashen Kudu maso Yammacin Najeriya, sun ce ba da yawunsu aka yi taron ranar Asabar a garin A

Jonathan ya raba kan sarakunan Hausawa a kudu

Alamu na nuni da cewa, Shugaba Goodluck Jonathan ya yi nasarar janyo mummunar baraka a tsakanin sarakunan Hausawan Jihar Legas inda majalisar sarkin H