Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Sarkin Hausawan Mil 12 da na Agege ba su da lafiya

Sarkin Hausawan yankin Mil 12, Alhaji Usman Jibrin da Sarkin Hausawan Agege, da ke jihar Legas, Alhaji Musa Dogon Kadai suna fama da rashin lafiya. ka

An sabunta gabar ’yan kasuwar mile 12 a taron siyasa

An sabunta tsohuwar gabar da ke tsakanin shugaban kasuwar Mil 12 mai ci a yanzu, Alhaji Haruna Muhammed da daya daga cikin tsofaffin shugabannin kasuw

’Yan Najeriya mu kyautata dabi’unmu don samun makoma tagari – Dokta Oyakhire

Tsohon Gwamnan Jihar Taraba da Oyo, kuma Tsohon Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan Sandan Najeriya, Mai ritaya Dokta Aman Yarima Oyakhire, ya bayyana buk

Gobara ta lakume dukiya da rai daya a Kalaba

An tafka asarar kadararori da rai daya a wata gobara da ta tashi, ranar Litinin din da ta gabata a wani kamfanin adana danyen man fetur a Kalaba, rana

Zan samar da wutar lantarki a Najeriya -Jonathan

Shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya ce gwamnatinsa ba za ta huta ba har sai ta samar da wutar lantarki a kasa baki daya. Ya yi alkawarin ne yayin