Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Sojan gonar rediyon Muryar Amurka ya shiga hannu a Benin

An kama mutumin da ake zargi cewa ya dade yana yi wa Sashin Hausa na muryar Amirka (b.O.A) Sojan gona a garin Benin jihar Edo, wanda ake zargi kuma sh

22,40,Allah Ya yi wa Sarkin Nufawan Benin rasuwa

Allah ya yi wa Alhaji Idiris Sani Sarkin Nufawa Benin Rasuwa a cikin wannan makon a ranar Litini da ta gabata. Sarkin rasu ne bayan fama da jinya na t

Kurarin ’yan Neja-Dalta bai razana ’yan Arewa ba – Shugabannin al’umma

Barazana da kurarrin da ’yan yankin Neja-Dalta suka yi, cewar matukar Shugaban kasa Goodluck Jonathan bai ci zabe ba za su tayar da rikici, kuma ma ha

Masu yamadidi kan shaidar karatun Buhari suna bata sunan kasarsu ne – ’Yankara

Wani manomi kuma dan kasuwa Alhaji Babangida Musa ‘Yankara, ya soki lamirin masu bata sunan kasarsu, inda suke yamadidi da cewa, Janar Muhammadu Buhar

kuri’un Buhari a Kudu sai sun ninka na Arewa-Chinyere Ikechukwu.

Wata ‘yar kasuwa mai suna Chinyere Ikechukwu da ke sayar da atamfa a garin Asaba, hedikwatar Jihar Delta, kuma ‘yar siyasa mai goyon bayan dan takarar