Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

daya daga ’yan fashin da ake nema ya shiga hannu

kungiyar ‘Yan Banga reshen jihar Edo karkashin jagorancin Shugabansu Alhaji Shuaibu Muhammed K.T. ta samu nasarar cafke daya daga cikin ’yan fashi da

Matasa a daina raina sana’a – Mai kashin dabbobi

Wani matashi, Ilyasu Lawal mai sana’ar sayar da kashin dabbobi da suka hada da na saniya da awaki a mahautar Kalaba da ke layin Bagobiri, Jihar Kuros

Alhaji Adamu Falke ya kwanta dama

Allah ya yi wa Alhaji Adamu Falke, wanda aka fi sani da Alhaji Ada Falke rasuwa yana da shekaru 58 a duniya. Marigayi Alhaji Adamu ya rasu ranar Alham

Sa’o’inmu sun kunyata ’yan Najeriya -Shugaba Jonathan

Shugaba Goodluck Ebele Jonathan ya ce ire-irensa da suka shugabanci Najeriya sun kunyata ’yan kasar, inda ya kara da cewa matasa kawai ne za su kai ka

Nijeriya ba za ta ruguje ba a shekarar 2015 -Gwamnatin Amurka

Gwamnatin Amurka ta ce babu alamun da suke nuna cewa Najeriya za ta ruguje kafin zaben watan Fabarairu ko kuma bayansa. Jakadan Amurka a Najeriya, Mis