Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamna Oshiomhole ya shawarci ’yan siyasa su gyara halayyensu

Gwamnan jihar Edo Kwamared Adam Aliu Oshiomhole ya shawarci ‘yan siyasa a jihar da cewa su gyara halyyenu zuwa na kwarai, tare da ayyukansu da suke yi

EFCC ta gabatar da wanda ake zargi da damfarar Naira miliyan 10 a Kotu

Hukumar Yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati shiyyar Kudu maso Gabas (EFCC), inda ta gabatar da Justus Russell Manajan Reshen Cibiyar Hada-Ha

Yadda dan cirani ya kayar da dan kasa a zaben PDP a Kalaba

Matsalar dan kasa da dan cirani ta taka muhimmiyar rawa a taron jam’iyyar PDP da zaben wakilan ’yan takara a gundumar mazaba ta daya da jam’iyyar ta g

Hargitsin sakatariyar PDP ya hana taron unguwanni a Jihar Oyo

Taron unguwanni (ward congress) da jam’iyyar PDP ta gudanar a jihohin kasar nan baki daya a ranar Asabar da ta wuce, ya samu cikas a Jihar Oyo saboda

Rikicin kula da cunkoson hanya ya kunno kai tsakanin Gwamnatin Legas da ta tarayya

Ga dukkan alamu rikicin da ya kunno kai tsakanin jami’an lura da cunkoson ababen hawa a Jihar Legas da sabon kwamitin da gwamnatin tarraya ta kafa don